YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA

Assalamu Alaikum, Jama'a

Barkanmu Da haduwa Acikin Wannan darasin,

Wato

 Idan wani yasan password dinka ko kuma ake kokarin yima hack,

 to akwai hanyar da akebi yayin da wani xaihau sai a yoma message kan cewa xa a hau facebook dinka.

 misali xa a sanar dakai kalan operar da aka hau da ita da kuma wayar da date da time na lokacin da akayi login na account dinka .

 ita wannan hanya da akebi kamfanin facebook xasu turoma da sakon ta hanyar daka xa6a wato

 1 numberka

 2 Email dinka

 3 notification dinka na fb . 

duk wanda ka xaba tanan xasu yoma sakon ga yadda zakai ka ke samun sako yayin da wani ya shigar maka account na fb da farko kayi copy na wannan link din sai kaje ka rubuta a opera ga link din: . 

 http://m.facebook.com/login_alerts/settings/?refid=72

 . idan ya bude zakaga Login Alerts Get an alert when anyone logs into your account from a new device or browser. 

Notifications Off Edit Email Off Edit Text messages Off Edit kungansu duk a kulle "off" to saiku shiga Edit na wanda kukeso alert din yana xuwa ciki idan kunyi haka sai kuyi save

 shikkenan kun gama Duk lokacin da wani yayi kokari login din facebook dinka to xaka samu sakon message . Allah ya bada sa'a

Kuci gaba dakancewa damu.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA HANA WAYARKA TA ANDROID BUDE DATA DA KANTA

MANYAN APPS BIYAR (5) DA KE BATA MAKA WAYA

[Yi Regista Yanzu] ABINDA KUKE NEMAN SANI GAME DA SHIRIN P-YES