AMFANIN NAMIJIN GORO GA LAFIYAR JIKI
Namijin goro wani muhimmin abu ne daga cikin kayayyakin da ke da sanadarai masu taimaka wa ga kiwon lafiyar jiki. Daga ciki akwai: (1) YANA KASHE DAFIN MACIJI DA KUNAMA: Namijin goro yana kashe dafin cizon maciji, idan maciji ya ciji mutum to a bashi namijin goro guda daya ya ci, insha'Allahu nan take zai kashe dafin cizon macijin. (2) YANA KASHE MACIJI: Ana shanya namijin goro ya bushe sai a daka, a barbada a wajen da ba'a so macijin ya shiga, idan macijin ya ketara wannan garin namijin goron to nan take zai mutu. (3) YANA KASHE GUBA: Duk wanda ya sha wata guba da gan-gan ko bisa kuskure, a ba shi namijin goro guda daya ya cinye, insha'Allah zai amayar da gubar da ya sha. (4) YANA FITAR DA DUK WANI CUTA: Ana yayyanka namijin goro a jika a rika sha, insha'Allah duk wata gubar da ke jikin mutum za ta fita. (5) YANA KARA KARFI GA NAMIJI: Ana cin namijin goro saboda da karin karfi ga masu iyalai 'yan mintuna kafin a ...