Yadda Zaku Samu 10,000 ko fiye Da Haka Duk Wata ta Hanyar NNU Program.
Yadda zaku samu 10,000 ko fiye da haka duk wata ta hanyar NNU Program. A Yau dai ina tafe muku da wata hanya wadda zaku iya tara kudi ta hanyar amfani da wayoyinku na hannu. Ko kun san zaku iya samun kudi a gida tare da wayarka ta hanyar shirin NNU? A cikin wannan bayani, zan ba ku cikakken bayanin NNU.ng akan yadda za ku samar da kuɗi a gidan ku ta hanyar wayar ku kawai. Don haka, menene muke magana akai? NNU Income Program (N.I.P). Shin sabon abu ne a gare ku? To, zan sanar da ku duk abin da kuke buƙatar sanin game da NNU domin samun kudin shiga ta cikin wannan program. Kafin in ci gaba, bari in tambaye ka wata tambaya. Shin kana bukatar kasancewa mai dogaro da kanka ba sai ka tambayi wani ya baka ba? Idan amsarka ita ce a'a, to, gaskiya banyi wannan post don kai ba. Idan amsarka itace eh, to,tabbas zan nuna muku yadda zaku cimma alheri a cikin wannan program. Na yarda da cewa kun sani akwai wasu masu yin kasuwancin akan kan internet suna mallakar wasu ts...