Cigaba] Yadda Zakayi Amfani Da Application (kamar WhatsApp & Instagram d.s) Sama Da Guda Daya A Wayarka

[Cigaba] Yadda Zakayi Amfani Da Application (kamar WhatsApp & Instagram d.s) Sama Da Guda Daya A Wayarka 


'Yan uwa Assalamu alaikum yau za muyi magana akan yadda mutum zaiyi amfani da Applications na wayarsa sama da guda daya a waya guda daya.


Wato dai irin salon nan da 'yan gayu keyi a yanzu Baby ta gansu Online a wancan sim din sannan suyi magana da wani Sim din. 


In kun fahimta tsarin zai baiwa mutum damar bude account a facebook sama da guda daya kuma ya lura dasu ba tare da yayi log out ba, Haka su Twitter, WhatsApp, Insta d.s.


Dukkan apps dake wayarka zaka iya sakasu sama da sau daya a wayar. 


Yadda Ake Yi Shine:

Kaje Play store ka nemi application na "Morchat".

Sai kayi installing shikenan. 

https://play.google.com/store/apps/details?id=info.cloneapp.mochat.arm64

Idan Allah ya kaimu Gobe zamuyi magana akan Yadda Mutum Zai Nemi Scholarships ta Wayarsa. 


Basheer Sharfadi 

Social Media Strategist. 

12-12-2018.


Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA HANA WAYARKA TA ANDROID BUDE DATA DA KANTA

MANYAN APPS BIYAR (5) DA KE BATA MAKA WAYA

[Yi Regista Yanzu] ABINDA KUKE NEMAN SANI GAME DA SHIRIN P-YES