[WordPress] Yadda Zaka Hada Website A WordPress Cikin Sauki
Assalama Alaikum Jama’ar gidannan barkanmu da warhaka. Yau ina dauke mana da sabon darasi akan yanda zaka gina website da kanka ta hanyar ampani da wordpress cikin sauki
Ba tareda 6ata lokaci ba bari dai mu shiga cikin darasinmu gadan-gadan.
Abubuwanda ake bukata yayin hada wannan website din sune kamar haka
1. Hosting
2. E-mail
3. Themes
4. Domain
Wadannan abubuwa guda 4 su ake bukata.
HOSTING
Menene Hosting? Hosting shine zai baka damar daura website dinka akai da dukkan wasu files kamar wakoki, photuna, videos, posting, users. Comments, a takaice dai Hosting shine gidan da zaka bude domin ajiye website dinka a ciki. Domin mallakar free hosting dinka saiku bi wannan link din dake kasa
Username: anan zaka saka sunan website dinka
Password: zak iya saka suna, lamba ko symbols amma daga 6 zuwa sama
Email:
Site category ka za6i wanda kakeso amma kowane ka za6a duka dayane ba wani bam-banci
Sai kuma captcha daga nan saiku danna kan
Submit
Yanzu sai abu nagaba shine kaje E-mail dinka kayi verify na account dinkaAmma kashiga Spam Acikin Mail dinka
idan yagama verify zakaga ya kawo ka wani page dauke da bayanai akan shafinka
to a wannan wajen ka lura da kyau zakaga inda aka rubuta username da wasu lambobi kamar haka
Username= rwph_20816784
Abinda zakayi anan shine kayi copy din wannan username din a takarda ko kuma ka haddace shi
Sai ku shiga wannan link din domin installing din wordpress zuwa kan shafinku
idan ya bude ku lura da kyau zakuga inda aka rubuta
SOFTACLOUSE APPS INSTALLER
idan kuka shiga ciki zakuga WORDPRESS saiku hau yana budewa zakuga install saiku hau kai.
Ku lura da kyau zakuga inda aka rubutawpa sama cikin wani akwati saiku goge shi kubar gurin epmty ba komai.
Sai ku saita Admin details sai kuyi mark din Theme dinda suka baku a kasan site din mai suna WRITTEE saiku cike Email Installion details wato mutum zai saka email dinsa nan
Note:- Kada ku yi mark din Enable WAPMU
daga nan sai kuyi install shikenan kasamu nasarar hada website din wordpress.
Yanzu abu nagaba daya rage shine Theme wanda zanyi bayani akai Insha Allahu.
In akwai inda mutum bai gane ba sai ya tambaya ta hanyar Ajiye mana Comment.
Comments
Post a Comment