Yadda Zaka Boye Ranar Haihuwarka A Facebook

RANAR HAIHUWARKA A FACEBOOK

Dan uwa yana da kyau ka rufe ranar haihuwarka da ka sanya a #Facebook ta zamo babu mai iya ganinta sai kai kadai, sannan ka tabbatar ka rike nawa ga wata ne da shekarar da ka saka domin wasu ba hakikanin na gaskiya suke sakawa ba.

Masu satar account suna amfani dashi.

Yadda ake rufewa shine:

Kayi amfani da browser ka hau facebook dinka sai ka shiga “profile” sannan ka shiga “about” sai kaje wajen “Date Of Birth” a gefe zaka ga “edit” sai ka shiga zaka wajen alamar nan ta “privacy” idan ka shiga zaka ga “public” “friend” “only me” sai ka zabi “only me”.

Mungode.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA ZAKA HANA WAYARKA TA ANDROID BUDE DATA DA KANTA

MANYAN APPS BIYAR (5) DA KE BATA MAKA WAYA

[Yi Regista Yanzu] ABINDA KUKE NEMAN SANI GAME DA SHIRIN P-YES